Jam'iyyar PDP ta zaɓi Sanata Iyorchia Ayu a matsayin sabon shugabanta a a babban taron da ta gudanar a Abuja. Ana kallon Ayu a matsayin ɗan takarar da taron ya amince da shi a matsayin shugaban PDP.
A ranar Litinin ne kotu a Binuwai ta haramta wa Ayu ci gaba da gabatar da kansa a matsayin shugaban PDP, har sai ta saurari ƙarar da wasu 'ya'yan jam'iyyar suka shigar gabanta. Da yake ganawa da ...