探索游戏世界的新鲜乐趣!本文带你领略最新软件游戏中最炙手可热的佳作,无论是刺激的动作冒险,还是策略烧脑挑战,满足你对好玩游戏的所有幻想。紧跟潮流,一探究竟,精彩纷呈的游戏体验等你来发现!
Hukumomin lafiya a Najeriya na ci gaba da gangamin riga-kafin kansar bakin mahaifa na tsawon kwana biyar, don kuɓutar da mata dubu takwas da ke mutuwa duk shekara a ƙasar. Kansar bakin mahaifa ...
Daga Bakin Mai Ita, wani shiri ne na BBC Hausa, da ke kawo muku hira da fitattun mutane a kan abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla. A wannan mako, mun kawo muku hira da Sani Mu'azu, wanda aka fi ...
Rundunar Jandarmar Senegal ta ce bakin haure sama da 400 da ta kama sun fito ne daga yankin yammacin Afirka, musamman daga kasar Guinea da Gambiya, da Côte d' Ivoire da kuma Saliyo.