Rundunar sojin Najeriya mai yaki da kungiyar Boko Haram a shiyar arewa maso gabashin Najeriya, ta sanar da hana amfani da jirage marasa matuka da ka fi sani da 'Drones' a yankin. Rundunar sojin ta ...